Jam'iyyar APC
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Ogun a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Segun Showunmi, ya yi magana kan yiwuwar yin hadakar jam'iyyun adawa a 2027.
Daya daga cikin 'yan takarar zaben fidda gwanin gwamna na jam'oyyar APC a jihar Edo, Honorabul Dennis Idahosa ya dira a hedikwatar jam'iyyar ta kasa.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben gwamnan jihar Edo, Abdullahi Ganduje ya sha alwashin samun nasara a zaben jihar Edo inda ya ce dan takararsu ya hadu.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya bayyana kudirinsa na tsayawa takarar gwamna a zaben jihar Edo da za a yi a watan Nuwamba, 2024, ya ce ba wanda zai so mulkin shekara 1.
Manyan jam'iyyun siyasa a jihar Edo sun tsayar da 'yan takarar da za su fafata a zaben gwamnan jihar Edo, wanda zai gudana a watan Oktoban shekarar 2024.
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashin Shettima, Dakta Abdullahi Ganduje da wasu gwamnonin PDP da APC sun halarci janazar tsohon gwamnan jihar Ondo da ya rasu a 2023.
Jam'iyyar APC ta raba gardama, ta bayyana Satana Edo ta tsakiya a matsayin wanda ya lashe zaɓen fidda ɗan takarar gwamna a zaɓen jihar Edo mai zuwa a 2024.
Bayan karkare bikin zaman makoki, a yau Juma’a ce 23 ga watan Faburairu za a binne tsohon gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu a kauyensu da ke Owo a jihar.
Kakakin majalisar dokokin jihar Delta, Honorabul Emomotimi Guwor, ya rantsar da sabbin mambobi biyu na jam'iyyar APC bayan sun yi nasara a zaben cike gurbi.
Jam'iyyar APC
Samu kari