Delta
Babban jami’in da ke tattara zaben jihar Delta bai gamsu da sakamakon zaben Ika ta Arewa maso gabas ba. 30, 105 aka tantance, amma mutum 31, 681 suka yi zabe
Yanzu muke samun labarin yadda wasu 'yan daba suka kai farmaki a wurin aikin zabe, inda suka sace na'urar aikin zabe ta BVAS a jihohin Katsina da kuma Delta.
A lamarin da muke samun labarinsa mai daukar hankali, wasu tsageru sun kone bankuna biyu a jihar Delta. Rahoto ya bayyana yadda aka kama mutanen bayan barnar.
Yayin da wahalhalu da ƙuncin rayuwa suka ƙara tsananta, mutane sun fusata da yawa sakamakon rashin yawaitar sabbin takardun kuɗi da kuma hana amfaɓi da tsoho.
Fusatattun yan Najeriya a jihohin Kwara, Delta da Ondo kan mawuyacin halin da suke ciki da rashin sabbin naira sannan yan kasuwa na kin karbar tsoffin kudi.
Wasu yan bindiga dadi sun kai mumunan hari kan tawagar motocin gwamnan jihar Delta a jihar Anambra inda suka hallaka jami'an yan sanda uku wuta, gwamnan bai cik
Obi Okwudiki Odumodu, basaraken garin Asamokwu ya riga mu gidan gaskiya. An kashe Odumodu ne yayin rikici da ake yi da garin da garin da ke makwabtaka da su.
Wasu bata gari da ba a san ko su wanene ba sun kai wa dakarun sojojin Najeriya hari a garin Kwale da ke karamar hukumar Ndokwa West a Delta suka kashe hudu
Kakakin Hukumar yan sandan jihar Delta yace sun damke wani mutumin dan shekara 49 kan sace manyan janaretocin mutane har guda goma sha biyar kuma duk shi kadai.
Delta
Samu kari