Delta
Babban birni na Asaba da ke jihar Delta, a yau Alhamis ya tumbatsa da al'umma yayin da tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya hallara domin taron sa na neman zabe.
Kwamishinan Yansandan jahar Muhammadu Mustapha ya tabbatar da faruwar lamarin, inda yace lamarin ya faru ne a ranar 28 ga Oktoba, kuma fastocin sun fito ne daga cocin Martha and Mary dake cikin karamar hukumar Ika ta kudu.
“Mun samu rahoton satar wani mutumi Sojan ruwa mai suna Ominiyo K.D, ganin karshe da aka masa shine a ranar 29 ga watan Oktoba da yamma a lokacin da yake cikin motarsa kirar Toyota Picnic daga kwalejin injiyan Sojan ruwa.
Kungiyar ma'aikatan man fetur ta NUPENG (Nigeria Union of Petroleum and Natural Gas Workers), ta bai wa dakarun sojin sa'o'i 24 akan su kauracewa farfajiyar wani kamfanin man fertur domin gujewa afkawar ta yajin aiki na kasa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Alhamis, 2 ga watan Yuli, a dandan wasanni na garin Asaba, inda Tankin dake baiwa kwamin gasar wanka ruwa ya fado, sakamakon gazawa da karafan dake rike shi suka yi.
Dayake ba’a nan gizon ke sakar ba, Alkalin Kotun ya kara umartar INEC ta mika ma Emeka sabuwar shaidar lashe zaben kujerar dan majalisar dokokin jiha mai wakiltar Ndokwa ta yamma, a matsayinsa na halastaccen dan takarar jam’iyyar
An dakatad da kakakin majalisar dokokin jihar Delta, Rt Hon Monday Igbuya, kuma an nada Hon Sherriff Oborevwori ya maye gurbinsa.
Wani Ta’aliki ya auri mata 2 kuma a rana guda kwanan a Jihar Deltan Najeriya. Wannan abu dai ba a saba jin sa ba musamman a irin wannan yanki na kudancin kasar.
Tsohon gwamnan jihar Delta Udaghan ya gargadi 'yan siyasa magoya bayan Ibori da su yi hattara da kuma kiyayewa da abin da zai je ya dawo domin zaman lafiya
Delta
Samu kari