Delta
Tun dawowar mulkin dimukradiyya a shekarar 1999, gwamnatin Najeriya ta nada ministocin kudi guda takwas da su ka kware ta fannin sanin tattalin arziki a kasar.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin Legas ta umarci tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Arthur Okowa, ya yi bayanin yadda ya kashe N200bn a jihar.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi rashin ɗaya daga cikin ƙusoshinta a jihar Delta. Cif Charles Obule ya yi bankwana da duniya a ranar Talaata.
Wani matashi da ya arce da wata mota ta naira miliyan 55 a kwanakin baya a Abuja, ya bayyana cewa ba da nufin sata ya dauki motar ba. Ya ce kawai dai ya tafi.
Matasan yakin karamar hukumar Warri ta kudu a jihar Delta sun ɗauri ɗamar yaki da shigar banza da 'yan mata ke yi a yankin, sun sa bulala 40 ko tara 10,000.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun halaka d'an sanda mai matsayin insufekta a gefen shingen ababen bincike a ƙaramar hukumar Ughelli ta arewa da ke jihar Delta.
Rahotanni daga jihar Delta sun nuna wani gini mai bene uku da ake kan aiki ba'a kammala ba ya faɗi amma har yanzun babu tabbacin ko ibtila'in ya rutsa da wasu.
A ranar Jumu'a, 7 ga watan Yuli, 2023, Kotun daga ke sai Allah ya isa a Najeriya ta kori ƙarar da aka shigar gabanta ta kalubalantar gwamna Sheriff Oborevwori.
Jam’iyyar APC ta burma cikin rikice-rikice, Kwadayin kujera ya wargaza ‘Yan APC. Yanzu haka an fatattaki Lauretta Onochie da Cairo Ojougboh daga jam’iyyar APC.
Delta
Samu kari