Delta
Rundunar ƴan sandan jihar Delta, ta cafke wani ƙaramin yaro da abokansa biyu, bisa zargin shirya yadda za a yi garkuwa da shi, da neman N20m a wajen iyayensa.
Kwanaki kaɗan da gama daurin auren yar uwarsu, yan uwan juna su 3 sun lakada wa ɗan uwansu dukan kawo wuƙa kan kudin sadaki har naira N250,000 a jihar Delta.
Bayan ta tabbata ba zai koma majalisar tarayya ba, dan majalisa daga jihar Delta, Hon. Ben Roland Igbakpa, ya sauya sheƙa daga NNPP mai kayan alatu zuwa PDP.
Wasu limaman ɗariƙar katolika a jihar Delta sun ga ta kan su bayan an yonawon gaba da su cikin tsakar dare. Malaman addinin suna cikin tafiya ne a lokacin..
Rahoton da muke samu daga jihar Delta ya bayyana yadda wani shugaban jam'iyyar APC ya fadi matacce jim kadan bayan kammala zabe a Najeriya na shekarar 2023.
A labarin da muke samu daga wata jihar Kudu, wasu tsagerun 'yan ta'adda sun hallaka shugaban jam'iyyar APC a wani yankin jihar a daidai lokacin daka gama zabe.
An kama wani Emmanuel Chinagorom bisa zargin sata a Delta. Ya ce neman kudin da zai yiwa mahaifiyarsa jana'iza na alfarma yasa ya fara sata. An kama shi da waya
Wani dan sandan bogi ya shiga hannun rundunar yan sandan Najeriya ta jihar Ekiti bayan ya dade yana tafka ta'asi. An kama dan sandan bogin ne tare da abokinsa.
Rundunar ƴan sandan jihar Delta ta cafke wani jami'in ta bisa zargin halaka wani ɗan kasuwa. Ana zargin ɗan sandan da halaka ɗan kasuwa saboda kuɗin cin hanci.
Delta
Samu kari