Dahiru Bauchi
Babban malamin darikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana sirrinsa na hadda Al-Qur'ani mai girma. Kamar yadda malamin ya tattauna da BBC Hausa.
Jami'an tsaro a Jihar Kaduna sun kutsa cikin gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi sun yi awon gaba da dukkan aljamiran da ke kwance a tsakar gidan a cewar rahotanni
Jagoran Tijjaniya, Sheikh Dr. Dahiru Usman Bauchi ya bukaci Gwamnati ta zauna da masu zanga-zanga. An kuma ji cewa Buhari zai amsa laifi gaban manyan Duniya.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya barranta kansa da ikirarin Dr Obadiah Mailafia inda yace yana goyon bayan ikirarinsa na cewa wani gwamnan arewa ne kwamandan BH.
Jami’an hukumar tsaro ta sirri, DSS, ta sanar da kama mutumin da ya yi garkuwa da jikan fitaccen Malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Bauchi, mai shekaru 3.
Fitaccen shehin Malamin darikar tijjaniyyah, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya shawarci gwamnonin yanki Arewacin Najeriya da su daina tsangwamar tsarin almajiranci.
Kullen da gwamnatin jihar Bauchi ta sa wa jama’a ya jawo magana sosai. Majalisar dokoki ta fito ta nuna ba ta goyon bayan haramta yin ibada a fili a Bauchi.
Kazalika, a ranar Alhamis da ta gabata, wani tsohon dan takara a jam'iyyar PDP daga Azare, Musa Azare, ya rubuta wasika zuwa ga gwamnan jihar Bauchi, Bala Moham
Babban malamin Musulunci kuma Shugaban darikar Tijjaniya a Najeriya, Sheikh Dahiru Bauchi, ya bayyana cewar a jahar Bauchi zai gudanar tafsirinsa na azumin bana
Dahiru Bauchi
Samu kari