Kotun Kostamare
Tun da farko, mai gabatar da kara, Insp Orobosa Osagiede, ya shaida wa kotun cewa wadanda ake tuhumar sun aikata laifin ne a ranar 12 ga watan Maris da karfe3.
An sha dirama a kotu a Yola yayin da wani da ake zargi da garkuwa da mutane, Sadu Ardo Bunkawu, ya zargi abokin da sauran yan kungiyarsu ta garkuwa da zaluntars
Kotun majistire dake jahar Kano, ta ba da umarnin a saki Jamila Muhammad Sani, matar dunna ga Abdulmalik Tanko, wanda ya amince da kashe ɗalibarsa Hanifa Abu.
Wani ɗalibin jami'ar Jos da ake zargin ya halaka budurwarsa domin yin asiri ya koma tamkar mawaki yayin da ya ga za'a gabatar shaidu a kansa a zaman Kotu yau.
Wani ma'aikacin kamfani, Stephen Oyediran, ya shaida wa wata kotu da ke zamanta a Mapo, Ibadan cewa yana son a raba aurensu na shekaru takwas da matarsa Busayo,
Wata Blessing tana hannun rundunar ‘yan sandan Jihar Legas bisa zargin ta da watsa wa wata mai Pos, Bisola Kolawole, miya mai zafi a unguwar Ikorodu da ke jihar
An gurfanar da wata mata ‘yar Kawangware, yankin Nairobi bisa rikici akan yadda ta cizge kunnen mijinta har ta kai ga kunnen ya cire. Ana zargin Zainab da yin a
An tsare wata matar aure, Jamila Ardo, bisa zargin ta da yin garkuwa da kanta tare da karbar kudin fansa daga hannun masoyinta. Ardo, yar asalin garin Wuaru Jab
A ranar Alhamis wata kotu a Igando ta biya wa wata matar aure, Isoboye Dominics bukatar raba auren ta da mijin ta, Christopher, saboda ta kamashi suna lalata.
Kotun Kostamare
Samu kari