Cikakken Bincike
Za a ji hukumar Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC) ta maka Farfesa John Kester Ifeanyichukwu kotu saboda laifin rashawa
Shugaban Alkalan jihar Zamfara, Mai Shari'a Kulu Aliyu, ta kafa kwamitin mutum bakwai don gudanar da bincike kan tuhume-tuhumen da majalisar dokokin jihar ke wa
An kame wasu mutane masu shiga makarbartar musulmai su sace sassan jikin mamata da aka binne makabarta. Yanzu dai an mika su ga 'yan sanda ana ci gaba da duba.
Sufetan janar na rundunar yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Alkali Baba, ya bada umarnin bincike kan jami'an yan sandan dake da hannu a kwatarwa matasa Bitcoin.
A binciken da ofishin odita janar ya gabatar, an bayyana yadda majalisun Najeriya suka yi wuff da wasu makudan kudade a shekarar 2019 ba tare da daukar mataki b
Najeriya ta shaida munanan abubuwa a shekarar 2021, shekarar da ayyukan 'yan ta'adda suka kara kamari, aka samu yawaitar hare-hare da kashe 'yan kasa nagari.
Bincike ya bayyana cewa, kamfanin Dangote ya ninnika ribar da yake samu a shekarar 2021 saboda wasu dalilai. A halin yanzu zai sake hawa sama a matakin masu kud
Jihohin Arewa an san su da noma, duk da haka ake samun yawaitar tsadar abinci. A wasu jihohi uku na Arewa, an samu tsadar abinci fiye da Legas da wasu jihohin k
Yayin da jihohi da dama ke kawo kudaden shiga, jihohi 10 a Najeriya sun fito da karancin kudaden shiga a kididdigar hukumar NBS na rabin shekarar nan ta 2021.
Cikakken Bincike
Samu kari