Dan takara
A yayin da wasu ke son haye madafun iko don zama gwamnoni kamar iyayensu, wasu kuwa hararo majalisar wakilai suke yi karkashin jam'iyyun siyasar mahaifan nasu.
Yar takarar shugaban ƙasa yar kimanin shekara 38 a duniya, Khadijah Okunnu-Lamidi, ta shiga jam'iyyar SDP a hukumance, ta ce zata tabbatar ta yi nasara a zaɓe.
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya ayyana aniyarsa ta son takarar kujerar Gwamna Abdullahi Ganduje gabannin babban zaben 2023 mai zuwa.
Ya nemi gudunmawarsu ne domin cimma burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa, Punch ta ruwaito. Ya bayyana haka a shafin Twitter a yau.
Daya daga cikin yayan Basaraken Ebiraland, kuma shahararren ɗan kasuwa, Yarima Malik Ado Ibrahim, ya shiga jami'iyyar hamayya YPP kuma zai tsaya takara a 2023.
Wata rabi ‘Yar Najeriya-rabi ‘Yar Ingila Deborah Longe, ta ba neman MP a Walthamstow. Ainihin ta ‘Yar Najeriya ce mai shekara 18 wanda ta ke karkashin Jam’iyyar CPA.
Dan takara
Samu kari