Babban bankin Najeriya CBN
Babban bankin ƙasa watau CBN ya karyata labarin da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa za a fara amfani da sababbin takardun Naira 5,000 da N10,000.
Bankin duniya ya amince da ba gwamnatin Najeriya bashin kudi har dala miliyan 500 domin habaka tattali. Za a raba kudin ne wa 'yan kasuwa da gidajen jama'a.
Shugaban kwamitin amintattu na ALGON, Hon. Odunayo Alegbere, ya tabbatar da cewa gwamnatin tarayya ta na shirin fara biyansu kudadensu kai tsaye.
Majalisar wakilai ta bukaci CBN ya dakatar da sabon tsarin harajin ATM da ta bullo da shi, domin zai kara wa ‘yan Najeriya wahala da matsin tattalin arziki.
Babban bankin Najeriya watau CBN ya bullo da sabon tsarin da za a riƙa ɗaukarwa ƴan Najeriya kudi idan suka yi amfani da ATM suka cire N20,000 ko sama da haka.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya sanar da nada sababbin darektoci da aka dora wa alhakin kula da bangarori daban-daban da zummar kara habaka ayyukan bankin.
Ministan kudin Najeriya, Wale Edun ya bayyana cewa Najeriya za ta cigaba da taimawaka wajen bunkasa tattalin kasashen ECOWAS da samar da takardar kudi.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Legas ta karɓe makudan kudi da Daloli da ake danganta su da tsohom gwamnan EBN, Mista Godwin Emefiele.
Masana sun yi magana kan dalilan da Naira ke kara daraja idan aka kwatanta da dala inda su ke ganin hakan na da alaƙa da matakan da bankin CBN ke ɗauka.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari