Babban bankin Najeriya CBN
Rahotanni sun ce Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ƙaddamar da wasu matakai don karfafa darajar Naira, ciki har da sassauta wasu dokoki ga ‘yan kasuwar canji.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da wasu kudi ya haura Dala biliyan daya da ya karbo daga bankin raya kasashen Afrika da zummar gyara matsalar wutar lantarki.
Babban bankin Najeriya na CBN ya ci tarar bankuna taran Naira biliyan 1.35 saboda rashin samar da wadatattun kudi a lokacin bukukuwan karshen shekara.
Kotu da ke zamanta a Legas ta ce ta na hurumin sauraron tuhume-tuhumen da hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati ta shigar a kan Emefiele.
Tsofaffin ma'aikatan CBN da aka kora daga bakin aiki sun garzaya kotu su na kalubalantar yadda babban bankin ya saba doka wajen korarsu ba bisa ka'ida ba.
A wannan rahoto da muka tattaro, za a ji bankin CBN ya fadi dalilin ma’aikata 1000 na ajiye aiki a Najeriya watanni bayan an maida wasu ofisoshi zuwa Legas.
Godswill Akpabio ya ce yana goyon bayan matakan tattalin arziki da Bola Tinubu ya dauka a Najeriya. Ya ce an lalata Najeriya sosai a lokacin da ya hau mulki.
Gwamnatin Tarayya ta zargi CBN da karkatar da Naira tiriliyan 2.73 daga ribar bashin Ways and Means, tana bukatar dawo da kudaden cikin asusun CRF.
Gwamnatin Najeriya ta samu jerin basussuka daga bankin duniya ne bayan ta cika wasu sharudda na cire tallafin mai da gabatar da kudurorin haraji a kasar.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari