Muhammadu Buhari
Ministan shugaba Buhari, Babatunde Raji Fashola (SAN), ya bayyana cewa a cikin wata mai kama wa, shugaba Buhari zai kaddamar da aikin titin Kaduna zuwa Kano.
A jiya Gwamnonin Borno, Yobe da sabon Gwamnan da za ayi a Katsina, da shugaban hukumar EFCC na kasa da Abike Dabiri-Erewa sun zauna da shugaba Muhammadu Buhari.
Daga karshen Afrilun nan, ma’aikatan gwamnati su samu karin 40% a albashinsu. Wani kwamiti ya bada shawarar yin hakan a dalilin janye tallafin fetur da za ayi.
Shugaba Buhari ya nuna takaicin sa kan rikicin da ya ɓarke a ƙasar Sudan, shugaban ƙasar ya yi kiran da ɓangarorin biyu da su tsagaita wuta su hau teburin sulhu
Gwamnan jihar Adamawa ya yi magana, ya ce ya kamata shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kawo dauki game da halin da ake ciki na rikici bayan zaben gwamna Adamawa.
A shekarar nan, da aka tashi jero mutum 100 da tasirinsu ya kai inda ya kai a ban kasa, an kawo Bola Tinubu a mujallar nan ta TIME da ake bugawa a Kasar Amurka.
Shugaba Buhari ya yi aikin Umrah cike da matakan tsaro, bayan ya isa masallacin Harami da ke garin Makkah, kasar Saudiyya a ranar Laraba, 12 ga watan Afrilu.
Shugaba Buhari ya ce dole a samu kyakkyawar fahimtar koyarwar addinin musulunci, a jingine banbance-banbance na fahimta domin samun zaman lafiya a fadin duniya.
Mai bai wa shugaba Buhari shawara kan kafafen yada labarai, Mallam Garba Shehu, ya ce shugaban ya samu tarba daga mataimakin gwamna Sa'ud Khalid Al-Faisal.
Muhammadu Buhari
Samu kari