Muhammadu Buhari
Fadar shugaban kasa ta bada sanarwa an yi waje da wanda yake jagorantar HYPREP. An kirkiro shi ne domin magance matsalar gurbata yankin Neja-Delta da sinadarai
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya sanya labule da shugaba Buhari, a Abuja. Gwamnan ya ce yankin Kudu maso Gabas ya cancanci shugabantar majalisa ta 10..
Za a samu labari cewa Gwamnatin Tarayya ta fara shirin cefanar da Asibitin Fadar Shugaban Kasa da wasu sassa da ke karkashin fadar gwamnatin ga ’yan kasuwa.
Muhammadu Buhari ya nuna Gwamnati a shirye ta ke wajen ganin ta rage talauci tare da samar da hanyar wanzar da adalci, da kawo cigaba mai dorewa ga ma’ikata.
Tsohon ministan Niger Delta kuma zaɓabɓen sanata, Godswill Akpabio, ya gana da shugaba Buhari. Sanatan ya gaya masa aniyar sa ta son zama shugaban majalisa.
Ganin Muhammadu Buhari ya dare kan mulki a Mayun 2015, saura ‘yan kwanaki ya bar ofis, Femi Adesina ya fitar da takarda kunshe da cigaba da aka kawo a shekaru 8
Zababben sanata, Abdul’Aziz Yari, ya yi kira ga jam'iyyar APC da ta duba kokari wajen rabon mukamai a majalisa ta 10 ba wai la'akari da kabilanci ko addini ba.
Gabannin bikin rantsar da sabon shugaban kasa a ranar 29 ga watan Mayu, jirgin shugaban kasa kirar Boeing 737 ya lula wajen kasar domin samun gyara mai kyau.
Likitocin Najeriya sun bayyana aniyarsu ta tafiya yajin aiki idan shugaban kasa Muhammadu Buhari bai biya musu bukatunsu da suka gabatar ba a baya-bayan nan.
Muhammadu Buhari
Samu kari