Muhammadu Buhari
Muhammadu Buhari ya ce yin ci-rani ba laifi ba ne, halin da aka samu kai ne ya jawo haka. Mai magana da yawun Shugaban kasa ya fadi haka da aka yi hira da shi.
A wata wasika da aka aikawa Shugaban kasa, Salihu Lukman ya sanar da ya yi karar APC a kotu, yana zargin Shugaba da Sakataren jam’iyya na kasa sun bijirewa doka
Hadimin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, Femi Adesina, ya bayyana cewa ba da yawun shugaban ƙasa Buhari, aka yi wa ƴan Najeriya wasu alƙawuran ba a 2015...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya je wurin faretin sojoji 1000 sanye da kakin Sojin Najeriya, ya isa wurin da rakiyar Farfesa Ibrahim Gambari da safiyar nan.
Daga cikin abubuwan da za su shiga littafin tarihin Najeriya shi ne a ranar 29 ga watan Mayun 2023, Musulmi zai mika mulki ga Musulmi, sai bana aka taba gani ba
Mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, watau Daniel Bwala, ya faɗi wasu kalamai game da Bola Tinubu da shugaba Buhari.
Jam’iyyar APC a jihar Edo ta kori mataimakin shugabanta, Francis Inegbeniki, da wasu mambobinta bakwai a wata wasika zuwa ga shugabanta, Kanal David Imuse.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar HDP ya shigar da sabuwar kara gaban kotu a kan bikin rantsar da Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa na gaba.
An tattaro cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ne shugaban kasar Najeriya da ya fi kowanne tafiya a tarihi, ya ziyarci akalla kasashe 43 a lokacin mulkinsa.
Muhammadu Buhari
Samu kari