Muhammadu Buhari
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa samar da isassun masu ilimin fasah na daga cikin dalilan da suka sa su gina jami'ar sufuri ta Daura.
Gwamnonin jihohin kudu maso gabas sun sauya sunan gadar Neja ta biyu zuwa sunan shugaban kasa Muhammadu Buhari. Mai taimakawa shugaba Buhari na musamman a kafa.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu buhari ya bayyan cewa ya na da kyakkyawar alaka da makwabciyar Najeriya wato jamhuriyar Nijar. Ya ce idan wani ya takura masa.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa yana sane ya kulle iyakokin ƙasar nan da gangan domin ƴan Najeriya su noma abinda za su ci, a gida Najeriya.
Shugaban Najeriya mai barin gado nan da kwana 6 kacal, Muhammadu Buhari, ya roki majalisar dattawa ta sahale masa ya maida wa gwamnatin Borno kuɗi biliyan N16bn
Kamfanin mai ta Najeriya (NNPC) ta ci gaba da binciken mai a tabkin Chadi da ke Borno, Kamfanin ta bayyyana yadda ta tsayar da hakar mai din a shekarar 2017.
Muhammadu Buhari ya rattaba hannu a wasu kudirorin da ‘yan majalisa suka amince da su, mun kawo jerin sababbin dokokin da Shugaban kasa ya rattaba hannu a kai
Philip Agbese yana so Gwamnatin da za ta karbi mulki ta binciki nade-naden Muhammadu Buhari. A mako daya, Shugaban kasa ya raba mukamai fiye da 10 a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta kammala gina gadar Neja da wasu gadoji biyu da kuma titin Kaduna-Kano da wasu sakatariyoyi da Hedikwatar hukumar Kwastam a garin Abuja.
Muhammadu Buhari
Samu kari