Muhammadu Buhari
Farfesan kimiyyar siyasa, Babafemi Badejo ya soki salon yaki da cin hanci na tsohon shugaba Buhari, amma ya ce zai iya yiyuwa Bola Tinubu ya fi shi lalacewa.
Dan jarida a Najeriya Mayowa Tijani ya bukaci Bola Ahmed Tinubu ya kaucewa kura-kuran da Muhammadu Buhari ya yi a yayin mulkinsa da ya jefar kasar cikin masifa.
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Tajuddeen Abbas ya nesanta kansa da kalamai na rashin da'a da hadiminsa, Godfrey Gaiya ya yi akan Buhari, tsohon shugaban.
Sanata Francis Fadahunsi, sanatan Osun ta Gabas ya nemi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya bude iyakokin kasar nan domin daidaita taattalin arzikin kasa.
Watakila wasu tsofaffin Ministoci biyu Farfesa Oserheimen Osunbor da Ade Shittu da kuma Mohammed su shiga cikin Ministocin da Shugaban kasa Bola Tinubu zai nada
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunan wanda yake so Tinubu ya ba mukamin minista a nan gaba kadan. Ya bayyana hakan ne a kwanan nan ga Tinubu.
An zargi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da yaudara yayin da mai fafutukar yaki da rashawa Auwal Musa Rafsanjani ya yi zargin cewa yana Landan yana jinya.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar mahaifarsa ta Daura, jihar Katsina don baki na yi masa zarya safe, rana, dare don hana shi samun shirun da yake so.
Tsohon dan majalisar Kaduna, Bola Ahmed Tinubu da ya binciki tsoffin ministocin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari sannan ya kwato kudaden da aka wawure.
Muhammadu Buhari
Samu kari