Muhammadu Buhari
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauyawa filayen jiragen sama guda 15 suna da sunayen fitattun 'yan Najeriya da suka hada da tsohon shugaban kasa Buhari, Awolowo.
Sanata Shehu Sani ya bukaci Shugaban Kasa Bola Tinubu da ya binciki tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ministocinsa, tsoffin shugabannin tsaro da sauransu.
An shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya yi ƙoƙarin kaucewa aikata irin kurakuran da tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi a lokacin da yake mulki.
Kotun daukaka kara ta ce an sauke shugaban hukumar ta NIA ne ba tare da bin doka ba. Bayan shekaru 5, Alkali ya dawo da tsohon Shugaban NIA a kan kujerarsa.
Hukuma ta ja-kunnen Bola Tinubu a kan bashi, Muhammadu Buhari ya bar masa gadon N77tr. An fahimci bashin da ke kan wuyan Najeriya ya karu, binciken ya nuna haka
Bola Tinubu zai iya fatali da Abdullahi Ganduje, Atiku Bagudu da Abubakar Badaru ya dauko kwarrarru a Ministoci. Zuciyarsa ta fi karkata ga su a kan ‘yan siyasa
Motoci za su rika barkowa Najeriya kamar yadda aka saba a baya. An saurari koken ‘yan kasuwa da kwastam bayan da aka rubutawa FEC wasika domin a bude iyakar.
A yayin da ake dakon ministocin Tinubu, mun tattaro muku yawan kwanakin da tsoffin shugabannin ƙasa da suka haɗa da Obasanjo, Yar'adua, Jonathan da Buhari.
An shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya yi ƙoƙarin kaucewa faɗa wa cikin irin kuskuren da tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi a lokacinsa, na naɗa.
Muhammadu Buhari
Samu kari