Muhammadu Buhari
Za a ji ana zargin matsalolin yau duk laifin Muhammadu Buhari ne. An samu baitul-mali babu komai don haka Segun Osoba ya ce wajibin Bola Ahmed Tinubu ya ci bashi.
Sadiya Farouq, Tsohuwar ministan jin-kai, cigaban matasa ta ki amsa gayyatar da Hukumar yaki da rashawa EFCC ta yi mata kan zargin almundahanar naira biliyan 37.
Hukumar hana yi wa tattalin arziƙin ƙasa ta'annati (EFCC) za ta yi wa tsohuwar ministar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, tambayoyi kan badakalar N37bn.
Kayode Fayemi ya sa ran zama ministan harkokin kasar waje ne, amma sai ga shi ba hakan ta faru ba, ya ce kiris ya rage ya ajiyewa Muhammadu Buhari kujerarsa.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana irin jin dadin da ya yi bayan Shugaba Tinubu ya cire tallafin mai a Najeriya yayin da ake fama da tsadar rayuwa
Sanata Ahmed Sani Yeriman-Bakura ya yi magana a kan yadda ya yafe takararsa a zaben 2007 saboda Janar Muhammadu Buhari mai ritaya ya zama ‘dan takara a ANPP.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta gayyaci tdohuwar ministar tsohon Shugaba Muhammadu Buhari, kan badakalar N37bn.
Da alama reshe zai iya juyewa da mujiya kan tsohon Ministan da ya shigar da karar Jakadar Najeriya. Lilian Onoh za tayi shari’a da Geoffrey Onyeama da Gabriel Aduda.
Muhammadu Buhari, gwamna da Sarakunan jihar Katsina za su zo taron da za ayi a Katsina. Tsohon shugaban Najeriya zai jagoranci yaki da shaye-shaye a Katsina.
Muhammadu Buhari
Samu kari