Muhammadu Buhari
Tsohon hadimi a gwamnatin Muhammadu Buhari, Sanata Ita Enang ya gurfana a gaban Babar Kotun Tarayya kan zargin bata wa tsohon gwamnan Akwa Ibom suna.
Reno Omokri, jigon jam’iyyar PDP kuma hadimin tsohon shugaban kasa, ya kwatanta gwamnatin Bola Tinubu da na Muhammadu Buhari, ya lissafa abubuwa 11.
Tun bayan dakatar da Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu kan zargin badakalar kudade, Legit Hausa ta jero muku sauran Ministoci da aka kora a mukamansu.
A gwamnatin Buhari, an yi ikirarin akwai wasu da ke juya akalar mulkin kasar da aka yi wa lakabi da 'cabal' a turance. Ga jerin mutum 5 da suka fi karfin fada-aji.
Muhammadu Buhari dai ya kammala wa’adin mulkinsa a ranar 29 ga watan Mayun 2023, inda ya mika mulki ga magajinsa, Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya datse yawan kashe kudaden tafiye-tafiye ga mukarrabansa da sauran masu mukami da kaso 60 don rage wa gwamnati nauyi.
Hukumar Yaki da Cin Hanci, EFCC ta ba da belin tsohuwar Ministar jin kai da walwala, Sadiya Umar Farouk a daren jiya Litinin 8 ga watan Janairu a Abuja.
Shehu Sani ya yaba ma Shugaban kasa Bola Tinubu kan daukar matakin gaggawa a takkadamar ministar jin kai, Betta Edu, na badakalar kudi a ma’aikatarta.
An ruwaito yadda wani dattijo ya samu kyautar mota daga hannun tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari don rage radadin da ake ciki a kasar nan yanzu.
Muhammadu Buhari
Samu kari