Muhammadu Buhari
Bayan kwana guda da tesa keyarsa gidan kurkuku bisa zargin badakalar N33bn, kotu ta bawa tsohon ministan wuta, Mamman Saleh ya samu beli a kan N10bn
An tsaiko a shari'ar tsohon Ministan wuta a gwamnatin Muhammadu Buhari, Saleh Mamman saboda rashin lafiya inda ya yanke jiki ya fadi. Alkali ya tausaya masa.
Hukumar yaki da cin hanci ta EFCC za ta gurfanr da tsohon Ministan makamashi, Saleh Mamman kan tuhume-tuhume guda 12 da suka saba dokokin kasa har na N33bn.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jajantawa Sanata Bala Ibn Na'Allah bayan rasuwar matarsa mai suna Safiya Na'Allah da yammacin jiya Talata.
Tun bayan kai ziyara ga Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura a jihar Katsina ake zargin Atiku Abubakar da shirya manakisar kwace mulkin Bola Tinubu a 2027.
Tsohon mataimakin shugaban APC a Arewa maso yamma ya koka kan yadda Buhari ya shafe shekaru bai amfani Arewa ba kuma Tinubu ma ya dauki irin hanyarsa.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya shawarci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubi da ya rika duba cancanta wajen nada mukamai a gwamnatinsa.
Tsohon shugaban kwamitin bincike kan kwato kadarorin gwamnati, Okoi Obono-Obla, ya yi zargin cewa an mayar da dukiyar da suka kwato lokacin Buhari hannun barayin.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa a lokacin mulkin Shugaba Bola Tinubu an fi samun tsaro fiye da mulkin Buhari.
Muhammadu Buhari
Samu kari