Muhammadu Buhari
Hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana jin dadi yayin aiki da shi daga 2015 zuwa 2023 inda ya ce ya yi kuka lokacin karbar mukami a gwamantin.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kai ziyara ga fitattun shugabannin kasar nan da suka hada da Buhari, Janar Babangida, da Abdulsalami Abubakar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da Aminu Waziri Tambuwal sun ziyarci tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari a gidansa na Daura, jihar Katsina.
Gwamnatin tarayya ta wanke kanta daga wahalhalun da ‘yan Najeriya ke fama da shi, tare da bayyana wadanda ta ke zargi da laifin rugurguza tattalin arzikin kasa.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna farin cikinsa kan yadda 'yan Najeriya masu yawa suka koma gona domin noma abin da za su ci a kasar nan.
Ranar 12 ga watan Yuni ta koma ranar dimokuradiyya a Najeriya shekarar 2018. Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya yi wannan sauyin a lokacin.
Kamfanin mai na kasa NNPC ya musanta zargin karkatar da kudin tallafin mai sama da Naira triliyan 3 a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Mun kawo bayanin farashin kaya tsadar rayuwa a mulkin Muhammadu Buhari da Bola Tinubu bayan shekara tun daga fetur da ya tashi daga N280 zuwa N800.
Jerin wakokin da suka taimaka wajen kara fito da 'yan siyasa a zaben Najeriya. Dauda Kahutu Rarara yana cikin wadanda suka kashewa PDP kasuwa a 2015.
Muhammadu Buhari
Samu kari