Muhammadu Buhari
Sakamakon sa bakin Shugaba Muhammadu Buhari, Sanatoci 15 cikin 17 da ke niyyar fita daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun sauya shawara, sun fasa
Kamar yadda aka saba a duk ranar Laraba, Muhammadu Buhari ya jagoranci taron FEC a Aso Rock, wannan karo an ga bakuwar fuska, domin Yemi Osinbajo ya samu zuwa.
Shugaba Buhari Ya Bayyana Jerin ‘Yan Takaran da Zai Marawa Baya a Zaben 2023. Garba Shehu ya jero wasu ‘Yan takaran da babu ruwan Shugaba Buhari da zabensu.
Fadar Shugaban kasa ta yi watsi da maganar tsige Shugaba Muhammadu Buhari inda tace an tsige shugaban kasa ne kawai idan ya aikata wani babban laifi kuma aka
Hukumar agajin fasaha ta DTAC, ma’aikatar harkokin waje ta nemi hazikan ’yan Najeriya da su cike foma-foman neman aiki a fannonin koyarwa da fannin likitanci.
Ministan kwadago da samar da ayyuka kuma shugaban kungiyar yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na APC, Festus Keyamo, ya bada dalilin da yasa Shugaba Mu
Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci mahukunta a rundunar sojojin Najeriya su fatattaki bata gari daga cikinsu da ka iya aikata laifuka. Shugaban kasar ya bada um
Rahotanni a makon nan sun karade kasa game da yadda wani jami'in soja ya hallaka Sheikh Goni Aisami, kuma ya yi yunkurin sace motarsa a cikin wannan makon.
An ji kungiyar ta HEDA ta na so ayi bincike a kan zargin da ake yi wa Hadimin shugaban kasar Najeriya watau Bashir Ahmaad na lakume albashi bayan ya bar aiki.
Muhammadu Buhari
Samu kari