Muhammadu Buhari
Joe Ibokwe, na hannun daman Bola Tinubu, ya bayyana cewa shugaba Muhammadu Buhari wanda ya cika shekaru 80 yana raye har yanzu duk da ikirarin cewa ya mutu.
Ganin babu manyan asibitoci a kaf yankin Kudancin Jihar Katsina, ‘yan majalisa sun ce a fasa gina asibitin FMC a garin Daura, yankin da Shugaban kasa ya fito.
Babban jagoran jam'iyyar APC, Alhaji Lanre Onilu ya yi kira ga yan Najeriya a kan su kada kuri'unsu ga Bola Ahmed Tinubu domin shine mutumin da suke bukata.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya sha yabo daga shugaban kasar Amurka, Joe Biden. Biden ya ce Buhari abin koyi ne ga dimokradiyyar nahiyar Afrika.
Fadar shugaban kasa na maida martani kwanann kan kalaman da Gudaji Kazaure yayi kan cewa akwai sama da naira tiriliyan 89 na kudin fito da aka karkatar da su
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana shawarwari da nasihohin da suka yi wa Shugaba Muhammadu Buhari kan mastalar tsaro a ganawarsu da shi a Fadar Aso Rock.
Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilan tarayya, Alhassan Ado Doguwa, yace shugaba Buhari ya taka muhimmiyar rawa a mulkinsa, Tinubu zai ɗora daga nan .
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ya yi iyakacin bakin kokarinsa ga al'ummar Najeriya da kasar baki daya a tsawon shekaru bakwai da rabi da yayi.
Mai magana da yawun bakin shugaban kasa ya ce Naira Tiriliyan 89 da Gudaji Kazaure yake cewa sun bace a CBN karya ne, Garba Shehu yace haka aka yi tun a 2016.
Muhammadu Buhari
Samu kari