Muhammadu Buhari
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yace duk ƙoƙarin da yake yi domin ganin ya fita kunyar ƴan Najeriya, hakan bai wadatar ba. Shugaban ƙasar yace ba zai yi kewa ba
Jam'iyyar People Demo PDP mai adawa a NIgeria tace kar shgaba Muhammadu Buhari yayce zaiyiwa dan takarar jam'iyyar APC kamhe, suna mai rokansa da yaje a zauna
A yau ne Shugaban Najeriya watau Muhammadu Buhari ya amince da nadin Malam Shekarau Dauda Omar da Mabel Ndagi a matsayin manyan Darektoci a bankin BOI na kasa.
A jiya Malam Garba Shehu ya tabbatar da cewa mai gidansa watau Muhammadu Buhari yana tare da Bola Tinubu, kuma zai taya shi yin kamfe domin ya zama magajinsa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa jam'iyyarsa na APC mai mulki ne za ta lashe dukkan kujeru a babban zaben shekarar 2023, amma cikin adalci da gaskiya.
Shugaban ƙasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya bukaci majalisar tarayya ta sahale masa ya kara ya yawan kasafin kuɗin 2022 sakamakon don buyan wasu muhimman ayyuka.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yaba wa manyan malaman Tijjaniya da suka kai masa ziyara har fada yau Talata, yace ya shirya komawa Daura nan da wata 5.
Yar tsohon shugaban kasa na mulkin sojan Najeriya, Gumsu Sani Abacha ta ce cancanta ne ba maula tasa gwamna Umahi ya saka sunan mahaifinta a filin wasanni ba.
Majalisar Dattawar Najeriya ta tabbatar da nadin Mrs Lauretta Onochie, hadimar shugaba Muhammadu Buhari, a matsayin shugaban hukumar yankin Neja-Delta, NDDC.
Muhammadu Buhari
Samu kari