Jihar Borno
Hukumar yan sandan a jihar Borno sun damke mutum biyar, ciki har da Sojoji biyu kan laifin fashi da makami da kisan kai. Kwamishanan yan sandan jihar, Abdu Umar
Shugaban Hukumar harkokin gandun daji na ma'aikatar yanayi a jihar Borno, Peter Ayuba, ya tabbatar da kisan Zaki da mafarauta sukayi a karamar hukumar Konduga.
Wasu ‘yan bindiga sun harbe mataimakin shugaban kungiyar sarrafa katako ta Jihar Borno, Mr Aga City, Vanguard ta ruwaito. City, kamar yadda ake kiransa, dan asa
Rahoton Cadre Harmonisé na watanni ukun farkon shekarar 2022, ya nuna cewa kusan mutane miliyan 19.4 ciki har da ‘yan gudun hijira 416,000 da ke jihohi 20 da ku
Rundunar sojojin Najeriya ta samu nasarar kwato bindigogin harbo jirgin sama yayin da ta kai samame tsakanin ranar 24 ga watan Fabrairu da 10 ga watan Maris. An
A yammacin Litinin, rundunar sojin jihar Borno tayi musayar wuta da wasu da ake zargin mayakan ISWAP ne, a karamar hukumar Damboa ta jihar Borno, Daily Trust.
Gwamnan jahar Borno, Babagana Umaru Zulum, ya ce idan Allah ya so za'a maida magidanta 500 gidajensu a Malam Fatori, kuma kowanen su a bashi N100,000 ya ja jali
Wani jami'in dan sanda mai suna Saja Bello ya bindige tare da kashe a kalla yan sanda sintiri na mobile guda shida a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno. Daily
Dakarun sojin Najeriya sun samu nasarar halaka wani ɗan ta'adda da ISWAP ta turo ɗauke da bama-bamai da nufin kai harin kunar bakin wake a kauyen jihar Borno.
Jihar Borno
Samu kari