Jihar Borno
Gwamnan Zulum na jihar Borno ya nuna alhininsa gami da bacin ransa game da harin da mayakan ISWAP suka kai a wasu garuruwa na jihar Borno, inda suka kashe.
Akalla mutane goma sha biyar ne rahotanni suka kawo cewa an yi wa yankan rago a wani hari da wasu da ake kyautata zaton yan Boko Haram ne suka kai jihar Borno.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ƙara wa'adin shekarun ritayar ma'aikatan lafiya a jihar daga shekara 35 zuwa 40 suna aiki ko shekara 65 da haihuwa
A ranar Talata, 13 ga watan Yuni ne majalisar dokokin jihar Borno ta sake zabar Hon Abdu;lkarim Lawan a matsayin kakakin majalisa ta 10 karo na hudu a jere.
Rundunar sojin Opreation Hadin Kai ta yi nasarar kama matasa 'yan kungiyar Marlian 15 da ake zargi da kai hari kan mutane da kuma kwace musu wayoyi a yankunan.
Yayin da ake ci gaba da damuwa game da yadda shugabancin majalisa zai kasance, Abbas Tajudden ya kara samun sauki yayin da Betara ya bayya janyewa daga takara.
Tun bayan dawowar damokradiyya a 1999, takwas daga cikin jihohi 36 na Najeriya suna nan a yadda suke kuma har yanzu jam’iyyar adawa bata taba mulki a ciki ba.
Dakarun sojin saman Najeriya sun samu nasarar kai mummunan farmaki kan maɓoyar ƴan ta'addan Boko Haram a jihar Borno, sun halaka ƴan ta'adda masu yawa a harin.
Dakarun sojoji na rundunar Operation Hadin Kai tare da haɗin guiwar ƴan sakai sun halaka ƴa'addan ISWAP 11 a jihar Borno, a wani farmaki da suka kai maɓoyarsu.
Jihar Borno
Samu kari