Jihar Borno
Ƴan ta'addan Boko Haram sun kai wani mummunan hari kan matafiya a jihar Borni inda suka salwantar da rayukan bayin Allah masu yawa ciki har da jami'in soja.
Na Allah ba sa karewa yayin da wasu masu gidajen mai su ka rage farashin mai zuwa Naira 430 ga masu babura da adaidaita sahu a jihar Borno don ragewa jama'a radadi.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta fitar da sabon rahoto da ke nuna jihohin Najeriya goma mafi tsadar rayuwa da kuma tashin farashin kayayyaki a kasar.
A dalilin tashin da litar man fetur ta yi, Gwamnatin jihar Edo ta samar da motoci domin hawa kyauta. Za a shafe tsawon makonni ana cin moriyar tsarin.
Ƙungiyar gwamnonin jihohin Arewa maso Gabas sun buƙaci dakarun sojoji da su bi ƴan ta'addan har maɓoyarsu domin halaka waɗanda suka ƙi miƙa wuya.
Yayin da bakar wahala da fatara ke kara samun wuri a Arewa, mataimakin shugaban kasa Shettima zai rabawa talakawa abinci a jihohin Arewa maso Gabas.
Mataimakin shugaban ƙasan Najeriya, Kashim Shettima ya bayyana cewa dukkanin yankunan ƙasar nan za su amfana da ayyukan cigaba na Shugaba Tinubu.
Ministar harakokin jin dadi da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta ce Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin kare 'yan Najeriya daga fadawa kangin talauci a kasar.
Wani matashi da aka yankewa hukuncin kisa, Mustapha Abubakar, ya rubuta wasika ga Gwamna Babagana Zulum, da ya sanya hannu kan hukuncin kisa da aka yanke masa.
Jihar Borno
Samu kari