Jihar Borno
Gwamna Babagana Zulum ya amince da sakin naira miliyan 10 a matsayin tallafi domin ragewa sojojin da suka ji rauni yayin yaki da ta'addanci a jihar radadi.
Yanzu muke samun labarin yadda kazamin yaki ya barke tsakanin 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP a jihar Borno. An bayyana bayanai na yadda yakin ya barke farko.
Ƴan ta'addan Boko Haram masu ɗumbin yawa sun miƙa wuya ga dakarun sojojin MNJTF, bayan sun sha ragargaza a jihar Borno. Ƴan ta'addan sun mika makamai masu yawa.
Kungiyar ISWAP ta aikewa takwararta na Boko Haram na Abubakar Shekau wasika, inda ta kalulanceta a kan su hadu a dajin Sambisa domin fafatawa a tsakaninsu.
Wani bidiyo ya fito inda aka haska wasu da aka ce tubabbun yan kungiyar ta'addanci na Boko Haram ne suka zanga-zanga tare da rufe hanya kan neman alawus a Borno
Babban kwamanda mai faɗa a ji a kungiyar Boko Haram, Amir Bukkwaram, wanda shi ne ya jagoranci rikicin ƙabilancin da ya yi sanadin mutuwar 'yan ta'adda 82.
Rikicin ƙabilanci ya ɓarke a tsakanin mayaƙan Boko Haram a jihar Borno. Mummunan rikicin ya sanya rayukan mayaƙan ƙungiyar ƴan ta'addan masu yawa sun salwanta.
Mayakan Boko Haram sun kama 'yan kungiyar ISWAP 60 ciki har da kwamandojin kungiyar guda uku a wani samame da su ka kai a karamar hukumar Monguno da ke Borno.
Dakarun sojoji sun aika ƴan ta'addan ISWAP masu yawa a wani sabon luguden wuta da suka yi musu ta jiragen sama a jihar Borno. An sheƙe ƴan ta'adda masu yawa.
Jihar Borno
Samu kari