Jihar Borno
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka wasu gawurtattun kwamandojin yan ta'adda uku a jihar Borno. Sojojin sun ceto mutanen da suka sace.
Gwamnatin jihar Borno ta sanar da cewar za a yi jana'izar kakakin gwamnan jihar, Malam Isa Gusau, a yau Lahadi, 14 ga watan Janairu, a babban birnin tarayya Abuja,
Mayakan ISWAP sun yanke danyen hukunci kan wasu masunta guda biyu bayan da suka kama su kan zargin sun yi masu satar kifi a wani kauyen jihar Borno.
Rahotanni da suka fito na nuna cewa Mallam Isa Gusau, mai magana da yawun gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya rasu. Gusau ya rasu ne sakamakon rashin lafiya.
An samu asarar rayukan wasu matafiya takwas a jihar Borno bayan yan ta'adda sun saka bam a kan hanya. Mutane da dama sun samu munanan raunuka a harin.
Miyagun ƴan ta'addan Boko Haram sun kai sabon harin ta'addanco a jihar Borno. Yan ta'addan sun halaka mutum shida tare da raunata wasu mutane da dama.
Dakarun sojojin sama na Operation Hadin Kai sun salwantar da rayukan tantiran yan ta'addan Boko Haram bayan sun yi musu luguden wuta ta sama a jihar Borno.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da biyan kudin karatun daliban da ke karantar ilmin da ya shafi karatun lafiya a Borno.
Biyo bayan tsaurara matakan hukumar NDLEA kan sha da fataucin kwayoyi, matasa a Gombe sun koma jika fitsari ya yi kwana 10, a hada da kashin raƙumi a sha a bugu.
Jihar Borno
Samu kari