Jihar Borno
Tsagerun 'yan ta'addan Boko Haram sun yi awon gaba da mata 'yan gudun hijira har mutum 319 a wani sabok farmaki da suka kai a jihar Borno ta Najeriya.
Gwamnatin jihar Borno ta ce zuwa yanzun manyan shugabannin kungiyar Boko Haram da suka kagoranci kafa ta a 2009 sun mutu ko sun miƙa wuya ga hukumomi.
Akalla mutane uku ne suka mutu a wasu tagwayen hare-hare da ake zargin mayakan kungiyar ISWAP da kai wa a karamar hukumar Damboa da ke jihar Borno.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya bayar da umarnin a saki naira biliyan 2.1 don raba wa ma'aikata da 'yan fansho don rage radadin tsadar rayuwa.
Akalla mutane biyu ne suka rasa rayukansu bayan wasu tagwayen bam sun fashe inda mutane shida suka samu munanan raunuka a karamar hukumar Dikwa a jihar Borno.
Rahotanni sun tabbatar da bullar wata sabuwar cuta da ake tunanin sankarau ce a jihar Yobe. Bullar cutar ya jawo sanadiyyar rasuwar dalibai 20 har lahira.
Tawagar rundunar yaki da ta'addanci karkashin jagorancin kwamishinan 'yan sanda ta dakatar da zanga-zangar kungiyar kwadago ta Najeriya NLC a jihar Borno.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi kakkausar suka kan 'yan gudun hijirar da suka yi barazanar shiga Boko Haram saboda yunwa.
Mayakan kunhiyar 'yan ta'adda ta Boko Haram sun sake kai hari kan turakun wutar lantarki a jihar Yobe. Maharan sun yi barna wacce ta sa aka shiga duhu.
Jihar Borno
Samu kari