Jihar Borno
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cewa an samu tashin gobara a barikin sojoji da ke Giwa saboda tsananin zafi. Lamarin ya jawo tashin boma bomai a barikin.
Kungiyar ISWAP ta dauki nauyin kai harin bam a Rann, jihar Borno, inda mutane 26 suka mutu ciki har da mata da yara; wasu sun yi konewar da ba a iya gane su.
'Yan ta'addan Boko Haram sun sake kulla wani sharri kan jami'an tsaro a jihar Ɓorno. Miyagun sun hallaka sojoji guda biyu bayan sun dasa bama-bamai a kan hanya.
Wasu mahara da ake zaton 'yan ta'addan Boko Haram ne sun kai hari a kan masu jana'iza a jihar Borno. An kashe mutane 15 tare da kona gidajen mutane da dama.
Bam da aka dasa a hanyar Kala-Balge zuwa Gamboru ya hallaka matafiya 26, yayin da wasu uku suka jikkata. Gwamna Zulum ya yi kira da a kara tsaurara tsaro.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai harin ta'addanci a Borno. Tsagerun sun hallaka mutane 12 ciki har da jami'an tsaro na 'yan sa-kai bayan sun yi musu kwanton bauna.
Dauda Kahutu Rarara da Aisha Humaira sun bayyana farin cikinsu bayan daura musu aure da aka yi a Maiduguri. Rarara ya ce rana ce ta farinciki a gare shi.
An daura auren fitaccen mawakin siyasa a Arewacin Najeriya, Dauda Kahutu Rarara a birnin Maiduguri da ke jihar Borno inda manyan APC suka halarta.
A cikin watan Afrilu kadai, an yi yunƙurin kutse gidan Kashim Shettima, an yi zargin hana shi shiga Villa, sannan an yi zargin rikici ya balle a kan idonsa.
Jihar Borno
Samu kari