Jihar Benue
An samu ‘Yan bindigan da su ka yi wa Malamin Makaranta yankan-rago. Wasu bata-gari da ba a sansu ba, sun hallaka Malami, an tsince shi cikin jini da karfe 10:00
Wani al'amari mai firgitarwa ya faru a jihar Benue, inda wani Nicodemus Nomyange, mai shekaru 40 da haihuwa, ya bankawa kansa, da budurwarsa,Shinnenge Pam,wuta.
Bayanai sun nuna cewa mutumin wanda har zuwa lokacin tattara wannan rahoton ba'a kai da gano kowaye ba, ya siyo fetur, ya kulle kansa a ɗaki tare da buduruwarsa
An sanya dokar ta baci a garin Daudu da ke karamar hukumar Guma na jihar Benue bisa zargin wasu mutane da ake yi da satar al’aurar mutane wanda ya yawaita.
Wata bakuwar cuta da ta kunno kai a garin Okpeilo-Otukpa, karamar hukumar Ogbadilo da ke jihar Benue ta kashe akalla mutane goma sha bakwai cikin yan kwanaki.
Kwamishinan lafiya na jihar Binuwai, Dakta Emmanuel Ikwulono, ya rasu a yau Laraba, 11 ga watan Nuwamba sakamakon matsala da aka samu bayan yi masa tiyata.
Ministan sadarwa da sabon tsarin gina tattalin arziki ta hanyar fasahar zamani, Dakta Isa Ali Pantami, ne ya sanar da hakan yayin rantsar da kwamitin mutane 14
Dan sanda mai gabatarwa Hyacinth Gbakor,ya sanar da kotu a ranar 12 ga watan Augusta 2020 cewa, Isiana Amarachi ta Oji River a jihar Enugu ta kaiwa 'yan sanda.
Kwamishinan ilimi na jihar Binuwai, Farfesa Dennis Ityavyar ya sanar da cewa gwamnatin jihar ta amince da batun komawa makarantu a ranar 21 ga watan Satumba.
Jihar Benue
Samu kari