Jihar Benue
Ana zargin wasu Fulani makiyaya da mamaye wani yankin jihar Benue tare da hallaka mutane da yawa ba tare da wani laifin da suka aikata ba a ranar ta Alhamis.
Wasu yan daban da ba a san ko su wanene ba sun tare zababben dan majalisar Benue mai wakiltar mazabar Gboko West, Hon. Aondona Dajoh, sun cinna wa motarsa wuta.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue yace ya kafa kwamiti na musamman da zata kula da mika mulki ga sabuwar gwamnatin jam'iyyar APC a ranar 29 ga watan Mayun 2023
Jam'iyyar APC ta kwace mulki daga hannun PDP, INEC ta ayyana babban Malamin coci, Rabaran Hyacinth Alia, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan da aka gama.
Hyacinth Alia, dan takarar jam'iyyar gwamna na Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a Benue ya lallasa takwararsa na PDP a akwatunan zaben gidan gwamnati.
Kpam Sokpo, dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Buruku ya yi zargin sojoji daga bataliya ta 401 sun lakada masa duka ciki dare a otel dinsa a jihar Benue
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin tarayya Abuja ta kori ɗan takarar mataimakin gwamnan jihar Benuwai na jam'iyyar Labour Party ana dab da zaben gwamnoni.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya fadi zaben sanata da aka yi a ranar Asabar, inda wani dan takarar APC ya lashe zaben. Ortom ya kasance mai adawa da Atiku.
Sakamakon zaben shugaban kasan da ya gudana ranar Asabar a jihar Benuwai ya nuna cewa Obi ya sha mamaki hannun Tinubu duk da ya fi shin cin kananan hukumomi.
Jihar Benue
Samu kari