Bayelsa
Sakamkon haɗarin jirgin ruwam da ya rutsa da daraktan kamfe da wata tawaga, jam'iyyar APC ta dakatar da yaƙin neman zaben takarar gwamna a jihar Bayelsa.
Jam'iyyar APC ta yi magana kan hukuncin da INEC ta yanke na cire sunan Sylva daga cikin jerin sunayen ƴan takarar zaɓen gwamnan jihar Bayelsa na watan Nuwamba.
An bar APC babu ‘Dan takara a zaben Gwamnan Bayelsa, Hukumar INEC ta bi umarnin kotu. Ba a taba 'dan takaran kowace jam'iyya ba illa na APC mai mulki.
Basarke mai girman daraja ta ɗaya, HRM King Collins Aranka, ya zargi gwamnatin Bayelsa ta wulakanta Sarakuna ta hanyar ba su N28,000 kacal a kowane wata.
Rundunar ƴan sandan jihar Bayelsa ta yi rashin ɗaya daga cikin manyan jami'anta. Mataimakin kwamishinan ƴan sandan jihar ya riga mu gidan gaskiya.
All Progressives Congress (APC) ta fasa gudanar da gangamin fara yakin neman zaben ɗan takararta na gwamna a zaben jihar Bayelsa da za a yi a watan Nuwamɓa.
Tsohon ƙaramin ministan albarkatun man fetur, Timipre Sylva, ya ɗaukaka kara kan hukuncin da Kotu ta yanke na hana shi takara karkashin APC a zaben Bayelsa.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta tsige Timipre Sylva, dan takarar gwamna na jam’iyyar All Progressives Congress a jihar Bayelsa.
Yayin da ake shirye-shiryen zuwan zaben gwamna a jihar Bayelsa, Gwamna Diri na jam'iyyar PDP mai neman tazarce ya karbi sabbin masu sauya sheƙa daga APC da LP.
Bayelsa
Samu kari