Bayelsa
Akalla mambobin jam'iyyun PDP da Labour dubu hamsin ne su ka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC a jihar Bayelsa yayin da ake shirin gudanar da zabe a jihar.
Yayin da ake dab da zaben gwamnan jihar Bayelsa a watan Nuwamba mai zuwa, jam'iyyar PDP ta ƙara rasa manyan jiga-jigai harda hadiman gwamna Douye Diri.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan Bayelsa, gwamna Diri ya rasa ɗaya daga cikin hadimansa da tsohon kakakinsa, sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Koditen kamfen Peter Obi a zaben shugaban kasar da aka kammala, Mista Morris, ya tattara ya koma jam'iyyar PDP kuma ya ayyana goyon baya ga gwamna Douye Diri.
Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana sharaɗinsa ga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), kafin ya yarda ya yi mata aiki a zaɓen Bayelsa.
Jam'iyyar APC ta kara kawo ruɗani a fagen siysar Najeriya yayin da aka ga sunan tsohon gwamnan Ribas, Nyesom Wike, a kwamitin kamfen APC na jihar Bayelsa .
Gwamnatin Tarayya ta sanar da yanayin da ta tarar da tattalin arziƙin ƙasa. Ministan kuɗi da tattalin arziƙin ƙasa Wale Edun ne ya bayyana hakan jim kaɗan.
Wasu mutane sun kai farmaki rumbun abinci na gwamnati da ke jihar Bayelsa tare da dibar kaya masu tarin yawa, wani abincin ya rube a ajiye tun shekarar 2022.
Allah ya yi wa tsohuwar babbar mai shari'a ta jihar Bayelsa, Kate Abiri, rasuwa ranar Alhamis, 3 ga watan Agusta, 2023 bayan fama da jinya ta gajeren lokaci.
Bayelsa
Samu kari