Jihar Bauchi
Bayan ya yi fama da yar gajeruwar rashin lafiya, sakataren jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Bauchi, Sani Muhammad Chinade, ya rasu a ranar Asabar.
Jami'an rundunar yan sanda na Boi, karamar hukumar Bogoro na jihar Bauchi sun gano gawar wani dan kasuwa mai suna Mr Mr Chukwunonso Chukwujekwu da dakin otel.
Dalibin kwallejin ilimi a jihar Bauchi mai suna Kamaludeen Musa ya halaka abokinsa kuma dan ajinsu mai suna Usman Umar da wuka yayin da rikici ya shiga tsakani.
Jam'iyyar PDP ta yi biyayya ga umarnin babbar Kotun tarayya dake zama a Owerri, Imo, ta sake shirya sabon zaben fidda gwani a mazabar Sanatan Bauchi ta kudu.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kutsa har cikin gida sun tasa wani ɗan siyasa mai goyon bayan jam'iyyar PDP a jihar Bauchi, sun nemi a tara musu miliyan N100m.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi, arewa maso gabas tace ta yi ram da wata matar aure wacce ta sheke abokiyar zamanta da Tabarya a kauyen Gar dake yankin Pali
Wani matashi mai suna Monday Ajasco mai shekaru 29 ya sokawa abokinsa kaho a wuya mai suna Abdulrazak saboda ya ki siya masa barasa a karamar hukumar Dass.
Wata matar aure mai Shekaru 20 mai suna Maryam Ibrahim ta masge uwargidanta da tabarya a kai bayan ta bai ta har daki kuma ta halaka ta. A kan tsire akai kisan.
Mohammed Bala, gwamnan Bauchi ya aika sako mai boyeyyen ma'ana ga Atiku Abubakar, dan takarar jam'iyyar PDP yana mai cewa dukkan yan jiharsa masoyan Buhari ne.
Jihar Bauchi
Samu kari