Jihar Bauchi
An shiga rudani yayin da aka bankado gawarwakin wasu mutum biyu da ake kyautata zaton sun mutu ne a dakin. Ya zuwa yanzu dai 'yan sanda na ci gaba da bincike.
Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammed ya bayyana cewa PDP ta gayyace su sun zauna da Atiku ne bayan takardar da suka rubuta ta cin kashin da ake musu a jiharsa.
Wata majiya ta bayyana yadda gwamna Bala Muhammed ya ja hankalin gwamna Samuel Ortom ya janye kalaman da ya yi game da zaben Fulani yayin ziyarar da sjka kai.
Za a ji Halliru Dauda Jika, Lawal Yahaya Gumau da Muhammad Adamu Bulkachuwa sun sauya-sheka. Jam’iyya NNPP da ma PDP sun amfana da sakamakon zaben APC a Bauchi.
Nyesom Wike na Jihar Ribas ya bayyana cewa shi da Samuel Ortom, Okezie Ikpeazu da Ifeanyi Ugwuanyi sun ziyarci gwamnan Bauchi, Bala Mohammed ne nuna goyon baya.
Wani fitaccen sanata, Adamu Bulkachuwa ya bayyana sauya sheka daga jam'iyyar APC mai ci zuwa PDP ta adawa ana tsaka da shirin babban zaen 2023 mai na badi.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, yace shi a karan kansa yana da wani abu da ya zo ɗaya da na gwamnonin G5 dake adawa da Atiku, ɗan takarar shugaban kasa.
Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi ya karbi bakuncin gwamnoni hudu da ke nuna adawa da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar a Bauchi.
Halliru Jika, dan takarar gwamnan na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, a jihar Bauchi ya sha alwashin korar gwamna Bala Mohammed daga mulki a 2023.
Jihar Bauchi
Samu kari