Jihar Bauchi
Tsohon kakakin majalisar wakilan tarayya, Yakubu Dogara, ya ce a halin yanzun ba shi tare da kowace jam'iyya ba, kawai yana son takara ne bisa ra'ayin kansa.
Yanzu muke samun labarin yadda hadarin mota ya hallaka mutane da yawa a jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya. Wannan lamari ya faru ranar Litinin.
Za a ji a wasikar da Gwamnan Bauchi ya aika ga Shugaban kasa, ya nemi a cafke ‘Dan takaran APC ganin APC ta jawo rikici akwai Akuyam, Misau, Akuyam da Alkaleri
Rundunar yan sanda ta ayyana neman ɗan majalisar tarayya daga jihar Bauchi, Yakubu Shehu, ruwa a jallo, ta sanya ladan miliyan ɗaya ga duk wanda ya taimaka.
Biyo Bayan Kamfen ɗin APC Daya bar Baya da Ƙura, Faɗa ya Ɓarke, Inda Ƴan Jagaliya Suka Harbi Jami'in Ɗan Takarar Gwamna da Bindiga, A Yayin da Zarge Zarge Yayi
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya nuna goyon bayansa ga takarar Air Marshall Sadiq Baba Abubakar na jam’iyyar All APC a zaben gwamnan Bauchi.
Gabannin zaben gwamnoni a Najeriya, an yi kazamin karo tsakanin yan daban APC da PDP a jihar Bauchi lamarin da ya kai ga mutuwar mutum 1 da jikkata wasu 15.
Rundunar yan sandan Bauchi ta ce jami'anta tare da taimakon yan banga sun samu nasarar dakile harin garkuwa da wasu mahara suka kai Rafin Gora, yankin Ningi.
Wasu mahara da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne sun kai hari cibiyar tattara sakamakon zabe na Bogoro/Dass/Tafawa Balewa a garin Bununu a Jihar Bauchi.
Jihar Bauchi
Samu kari