Jihar Bauchi
Mutane 15 ne suka rasu sakamakon wani mummunan hadarin mota da ya faru a jihar Bauchi sannan wasu mutum 7 sun jikkata. Kwamandan FRSC na Bauchi ya tabbatar.
Rikici ya barke tsakanin matasa da a garin Magama-Gumau da ke karamar hukumar Toro a Jihar Bauchi da jami'an yan sanda na Abuja da suka yi dirar mikiiya a garin
Jam'iyyar APC ta samu gagarumin koma baya inda tayi rashin wasu manyan ƙusoshin ta a jihar Bauchi, bayan da suka koma jam'iyya mai mulki a jihar watau PDP.
Rahotannin da muke samu da safiyar nan daga jihar Bauchi, sun nuna cewa karamin mataimakin shugaban hukumar yan sanda ta kasa, Lawan Tanko Jimeta, ya rasu.
Wasu matasa da ake zargin yan daban siyasa ne sun kai wa al'umma hari a kasuwar Wunti da ke jihar Bauchi a ranar Asabar bayan taron kamfen din jam'iyyar PDP
BAbban kotun tarayya dake birnin tarayyar Najeriya Abuja ta wanke 'dan gidan gwamnan jihar Bauchi, Shemsideen Bala Abdulkadir (Oil Sheikh) daga zargin sata.
Babban bankin Najeriya reshen jihar Bauchi ya bayyana cewa a ko wace rana kowane reshen banki yana karban N30m domin saukaka wa jama'a su cire sabbin kuɗi.
‘Yan fashi da makami sun sulale da N7m a shago da su ka aukawa wani mai sana’ar POS, sun harbe shi.‘Yan bindigan sun kuma bar mutane uku su na jinyar harbinsu.
Kwamishinan rundunar yan sandan jihar Bauchi ya bayyana cewa wani abun fashewa da ake zaton Nakiya ce ya lalata Masallaci da makaranta da gida a garin Azare.
Jihar Bauchi
Samu kari