Jihar Bauchi
Rahotannin da muke samu yanzu na yin nuni da cewa Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta kori kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi, Abubakar Suleiman.
Wannan mukabalar za ta gudana ne tsakanin Sheikh Idris Abdul'azi, limamin masallacin Juma'a na Dutsen Tanshi, da Sheikh Dalhat Abubakar Kantana a garin bauchi.
Gwamna Bala Muhammed Albulƙadir na jihar Bauchi ya yabawa kotun ɗaukaka ƙara bisa hukuncin da ta yanke na tabbatar da nasarar da ya samu a watan Maris.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi a zaben gwamna da aka gudanar a ranar 18 ga watan Maris.
Sanarwa ta fito cewa yau Gwamnan Bauchi zai san matsayin kujerarsa a shari’ar zaben 2023. 'Yan sanda sun dauki matakai a Bauchi kamar yadda aka yi a Kano
Wani ƙaramin yaro Almajiri a jihar Bauchi ya yi garkuwa da wata ƙaramar yarinya a jihar Bauchi. Yaron dai ya shiga har gidan mahaifin yarinyar sannan ya sace ta.
Duk da yana PDP, Gwamnan Bauchi ya ce Bola Tinubu zai gyara Najeriya, Gwamnan ya ce yadda Tinubu ya kawo cigaba iri-iri a Legas, haka za ayi a Najeriya.
Majalisar Masarautar Bauchi ta tuɓe rawanin sabbin mutane shida da aka naɗa Sarautar gargajiya a yankin Galambi sabida an saɓa doka da ƙa'idojin Masarauta.
Mai maganin bindiga ya yi ajalin wani mutum yayin gwada maganin bindiga a cikin daji, 'yan sanda sun cafke mutane biyu kan zargin hadin baki da kisan kai.
Jihar Bauchi
Samu kari