Jihar Bauchi
Wasu mutane uku da ake zargi da sace mazakutar wani mutum a yankin Sabon Garin Nabardo, a karamar hukumar Toro ta jihar Bauchi sun shiga hannun jami'an tsaro.
Jami'an 'yan sanda a jihar Bauchi ta kama wata matar aure, Khadija Adamu da ta hallaka 'yar kishiyarta mai shekaru biyar saboda ta bata jikinta da kashi.
Jami'an tsaron haɗin guiwa sun samu nasara aika yan bindiga 67 barzahu kana suka ceto fiye da murum 20 da aka yi garkuwa da su a jihar Bauchi da ke Arewa.
Gwamnatin jihar Bauchi za ta fara biyan ɗalibai mata kuɗaɗe a kowane zangon karatu domin ƙarfafa musu gwiwa su riƙa zuwa makaranta a ƙarƙashin shirin AGILE.
Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar ya bukaci y'an Najeriya su mai da hankali kan gina kasa madadin ba ta lokacinsu kan matsalar takardun Tinubu.
Jami'an 'yan sanda a jihar Katsina sun yi karin haske bayan kama mata da harsasai a jihar, bincike ya tabbatar cewa matar ta dauko jakar mijinta ne a rashin sani.
Rai bakon duniya, Allah ya yi wa mataimakiyar babban sakataren kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya, Esther Ezeama, rasuwa sakamakon hatsarim mota.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya yi ba’a ga Rabiu Kwankwaso bayan dan takarar gwamna na NNPP a jihar Bauchi, Haliru Dauda Jika, ya koma APC.
Kotun zaben gwamnan jihar Bauchi ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na jam'iyyar PDP a zaben gwamna na ranar 18 ga watan Maris da aka yi a jihar.
Jihar Bauchi
Samu kari