Atiku Abubakar
Taron hadin kan ‘yan siyasa a Abuja ya rikide bayan wakilan Jigawa sun fusata kan wanda za a ce ya wakilce su yayin taron da aka gudanar a Abuja.
Tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi ya ce zai yi takarar 2027 a jam'iyyar LP. Ya ce gwamnatin tarayya ne ke haddasa rikicin cikin gida a jam'iyyun PDP da LP.
Shugaban matasan jam'iyyar APGA na kasa ya koma mai ba da shawara ga Atiku Abubakar kan zaben 2027. Eze-Onyebuchi Chukwu ya bukaci Atiku ya hakura da takara.
Atiku Abubakar ya gana da Aregbesola a Osun, yayin da magoya bayansu ke rera wakar “Tinubu zai sha kasa a 2027”, inda ake zaton sun tattauna kan kawancen adawa.
Alamu sun nuna cewa jam'iyyar ADC ita ce zabin su Atiku Abubakar, Nasir El-Rufai da Peter Obi domin yin hadakar kayar da Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Siyasar Najeriya ta dauko wani sabon salo yayin da 'ya'yan manyan kasa ke taya iyayensu fada duk lokacin da aka soki tsari ko kuma salon shugabancinsu.
Tsofaffin mataimakan shugaban kasa, Atiku Abubakar da Namadi Sambo sun hadu da wani mutum mai kama da Yemi Osinbajo mai suna Dr Bode Ayorinde a Ondo.
A labarin nan, za a ji cewa hadakar adawa ta bukaci Amaechi da Imoke su yanke hukunci kan kafa sabuwar jam’iyya ko shiga wata da ke akwai kafin 30 ga Mayu.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar ya karyata shirin barin PDP, yayin da hadakar adawa ke fafutukar fitar da jam'iyyar da za a tattaru a ciki.
Atiku Abubakar
Samu kari