Atiku Abubakar
Jami’an tsaro sun fara farautar wani mutum da har yanzu ba a gano waye shi ba ya yi barazanar kashe duk wanda ya zabi Atiku Abubakar na PDP da Asiwaju Tinubu.
Gwamnonin jam'iyyar PDP da ke biyaya ga gwamnan Rivers, Nyesom Wike, sun bada wasu sharruda ga dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar, kafin su mara masa baya
Shugaban NNPP na Katsina yace bai kamata Atiku Abubakar da Bola Tinubu suyi takara ba. Sani Litti yayi wannan kira da ya zanda da manema labarai a Katsina.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar, ya nuna cewa yana da kyawawan tsare-tsare na ganin Najeriya ta hau saiti idan ya zama shugaban kasa.
A wani yunkuri na ganin zaman lafiya ya dawo a cikin babbar jam'iyyar hamayya, Atiku Abubakar, Gwamna Okowa da Dakta Ayu sun gana da Sanatocin PDP a Abuja.
Siyasar Najeriya ta ɗauki sabon babi yayin da yan takarar shugaban ƙasa suka fara musayar yawu, Peter Obi na LP ya sauke yatsan da Atiku ya nuna masa kan 2023.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sake caccakar abokin hamayyarsa Bola Tinubu na jam’iyyar APC mai mulki a zaben 2023 mai zuwa.
Mai jaridar Sahara Reporters ya fallasa Garba Shehu, ya zarge shi da zagon-kasa. ‘Dan takaran shugaban kasan na AAC ya ce bai taba fadawa kowa labarin nan ba.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, yayin amsa tambayoyi a Makurdi, ya bayyana cewa ba zai yi musu da Atiku ba, saɓanin su na gida ne kuma tuni aka shawo kansa
Atiku Abubakar
Samu kari