Atiku Abubakar
Za a ji Yadda 'Dan takaran AAC, ya yi wa Atiku Abubakar kaca-kaca a Twitter. Sowore ya yi wa Peter raddi a dandalin Twitter. Hakan na zuwa ne bayan dauke wuta.
Alhaji Atiku Abubakar ya yi magana bayan gwamnatin tarayya ta maida NNPC kamfanin kasuwanci. ‘Dan takaran na jam’iyyar yana ganin an kama hanyar yin gyara.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar , yana cikin koshin lafiya, cewar mai taimaka masa a kan harkokin yada labarai, Paul Ibe.
Jihar Osun - Tsohon Mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a Jami’yyar People’s Democratic Party PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya taya Isiaka.
Babu adalci mulki ya sake komawa hanun Musulmin Arewa a 2023, 'Dan takaran PDP, Atiku Abubakar bai kamata ya zama Shugaban Najeriya ba inji Ebun Adegboruwa
Jim kadan da tsaida Kashim Shettima, Daniel H. Bwala ya shaidawa Duniya cewa ya rabu da APC. Jigo a Jam’iyyar ya fice ne tun da Bola Tinubu ya dauki Musulmi.
Za a ji Atiku Abubakar zai duro Najeriya, jagya oranci yakin zaben PDP a Osun. Hankalin Atiku r bai kwanta da yadda ya ga APC na zawarcin Gwamna Nyesom Wike.
Atiku, a cikin wata takarda da ya fitar a ranar Lahadi, ya yi nuni da cewa akwai bukatar a kaucewa ra'ayi da bangaranci a wani yunkuri na karfafa hadin kan kasa
A zabe mai zuwa, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo bai tare da Atiku Abubakar, Bola Tinubu da Rabiu Kwankwaso. Mahadi Shehu yace ya bi bayan Peter Obi ne.
Atiku Abubakar
Samu kari