Atiku Abubakar
An biya miliyoyin kudi domin a iya taron kamfe, Gwamnatin Ribas ta ki ba Atiku Abubakar dama. Gwamnatin Nyesom Wike ta yarda masu neman takara su yi kamfensu.
Rahotanni sun yadu cewa dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya garzaya :andan domin ganin likita bai da lafiya.
Femi Fani Kayode wanda ya shahara da suna @realFFK a kafar Tuwita ya sake bayyana inda dan takaran kujerar shugaban kasan jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya shiga
Dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu, ya yi alkawarin cewa ba zai yaki Kashim Shettima kamar yadda Olusegun Obasanjo da Atiku Abubakar suka yi ba.
Dakta Daniel Bwala, mai magana da yawun kwamitin kamfen din Atiku-Okowa ya dage cewa wasu gwamnonin arewa na APC guda 11 da sanatoci fiye da 11 na wa Atiku aiki
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue, daya cikin gwamnonin da ke fushi da PDP na G5 yace su yan kishin jam'iyya ne kuma zasu tabbatar PDP ta yi nasara a jihohinsu
Daniel Bwala, mai magana da yawun kwamitin kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP yace yan Najeriya ba za su yarda da APC ba bayan gazawa data yi
A wata sanarwa da Atiku Abubakar ya fitar, ya caccaki dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC Tinubu. Ya ce ba zai tsinana komai ba idan aka zabe shi a 2023.
Mai magana da bakin kwamitin yakin neman zaben Atiku-Okowa, Daniel Bwala ya ce Gwamnonin Arewa 11, sannan Sanatoci 35 zuwa 37 su na yi wa Atiku Abubakar aiki.
Atiku Abubakar
Samu kari