Arewa
Gwamnatin Tarayya ta ce ambaliya na iya shafar garuruwa 1,249 a jihohi 30 da Abuja, ta bukaci daukar matakan kare rayuka da dukiyoyi. Jihohin sun hada da Adamawa.
Gwamna Monday Okpebholo ya ce gwamnatinsa da ta tarayya sun kafa kwamitin bincike don gano musabbabin kisan matafiya 16 'yan Kano a Uromi, jihar Edo.
Bayan kisan Hausawa 16 a Edo, gwamnatin Kano ta tura tawaga zuwa jihar da ya haɗa mataimakin gwamna domin binciken kashe-kashen da suka faru a kauyen Uromi.
Wani magidanci, Abubakar Aminu ya kashe dan uwansa Sani Yusuf a Zariya, yayin da a Agwara, wasu mutum shida suka kashe wani Alhassan bisa zargin satar waya.
Rundunar tsaro yi martani ga Gwamna Babagana Zulum na Borno kan sake bayyanan hare-haren Boko Haram a jihar da ke Arewa maso Gabas da aka sha fama a baya.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Kwamared Shehu Sani ya bayyana cewa ƴan Arewa na bukatar su haɗa kansu, domin lalubo hanyar magance matsalolin ke damun yankin.
Shugaban kungiyar matasan Arewa (ACY), Hon. Abubakar Aliyu, ya bayyana cewa sun shirya marawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu baya a babban zaben 2027.
Malamin Musulunci a Najeriya, Imam Junaidu Abubakar Bauchi ya ƙaryata labarin cewa ya rasu inda ya ce yana cikin koshin lafiya ba kamar yadda ake yadawa ba.
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na kasa a yankin Arewa maso Yamma, Garba Datti Mohammed, ya bayyana garabasar da yankin ya samu a mulkin Bola Tinubu.
Arewa
Samu kari