Arewa
NBS ta ce farashin gas ya ƙaru a Mayu: 5kg ya kai N8,167.43, 12.5kg ya kai N20,709.11. NBS ta ce gas din ya fi tsada a Abia yayin da ake samunsa da araha a Oyo/Yobe.
Sabon rikici ya ɓarke a Lamurde da Guyuk a jihar Adamawa, inda gidaje biyu suka ƙone, rundunar ‘yan sanda ta fara bincike tare da tura jami’an tsaro yankin.
Majalisa na nazarin buƙatu da dama na kirkirar sabbin jihohi, ƙananan hukumomi, da gyaran tsarin mulki, inda Benjamin Kalu ke kira ga jama'a su bayyana ra'ayoyinsu.
Mutum 1 ya rasa rayuwarsu yayin da wasu shida suka jikkata da wata naƙiya ta tarwashe a wurin ƴan bola bola a kofar Dawanau da ke cikim birnin Kano ranar Litinin.
Rahotanni da muke samu yanzu na nuni da cewa Allah ya karbi rayuwar fitaccen ɗan kasuwar Kano da Arewa, Alhaji Aminu Ɗantata. Ya rasu yana da shekaru 94.
An kashe mutum 1 bayan rikici kan gado ya barke tsakanin 'yan uwa; Shugaban Mikang ya yi Allah-wadai da rikicin, ya roƙi iyalan wanda aka kashe da kada su dau fansa.
NiMet ta gargadi Najeriya game da ruwan sama mai karfi da tsawa a yau Talata, tana mai hasashen ambaliyar ruwa musamman a Arewa, kuma ta ba da shawarwari ga jama'a.
Rahatanni daga jihar Zamfara sun nuna cewa jami'an tsaro sun yi nasarar halaka kasurgumin ɗan bindiga da ya takura wa jama'a, Kachalla Yellow Ɗanbokolo.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun sace mai unguwar Bauda da ke Maro, a karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna da asubahin ranar Asabar 28 ga watan Yuni.
Arewa
Samu kari