Arewa
Wani jirgin ruwa ya kife a Kogin Shagari da ke karamar hukumar Shagari a Jihar Sokoto wanda hatsarin ya janyo rasa rayuka 26, jaridar Daily Nigerian ta ruwait
Shehu Sani, tsohon sanata ya bayyana rashin amincewarsa da bukatar Kungiyar Dattawan Arewa, NEF akan cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi murabus saboda ga
Kungiyar Dattawan Arewa (NEF), ta bukaci murabus din shugaban kasa Muhammadu Buhari nan take sakamakon yawaitar kashe-kashe a fadin kasar nan ballantana arewa.
Kafar yada labarai ta samu yin hira da wani matashi mai shekaru 8 da ya haddace alQur'ani mai girma, ya bayyana kadan daga cikin tarihin rayuwarsa a duniya.
Gwamnatin Babban Birnin Tarayya Abuja ta ce ta yi bincike ta kuma gano wadanda suka kai wa mambobin kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah hari a Gwagwalada, Abuja.
Gwamna Ganduje na jihar Kano ya yi sabbin nade-nade a ma'aikatar gwamnati, inda ya nada sabbin sakatarorin dindindin da shugaban ma'aikatan gwamnati a Kano.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya NAN ya ruwaito cewa daurin kankara daya yana kai farashin N150 zuwa sama, ya danganta da girmansa da wurin da ake sayar d
Gwamnatin jihar Kano na cigaba da aikin gida wata katafariyar gada mai hawa Uku wacce babu kamarta a duk faɗin Najeriya, aiki na tafiya gadan-gadan a Hotoro.
Jagoran harkar tallafin majalisar dinkin duniya dake Najeriya, Matthias Schmale, ya bayyana cewa ana bukatar $351m don taimakawa al'ummar yankin Arewa maso gaba
Arewa
Samu kari