Arewa
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da bukatar gwamna Abdullahi Umar Ganduje na sauya sunan jami'ar kimiyya da fasaha dake Wudil zuwa sunan Aliko Ɗangote.
Mutanen da ba su ji dadin halayyar da gwamna Badaru ya nuna ga Ibtila'in Ambaluyar ruwan da ta faru, sun masa ihum bamayi bamayi yayin da yaje Gumel ran Asabar.
Mai magana da yawun majalisar dattawan Arewa, Dakta Hakeem Baba-Ahmad ya bayyana cewa, bai dace Najeriya ta samu shugaba mai irin halayen Buhari ba a zabe.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, ya umarci shugabannin kananan hukumomi, mataimaka, Sakatarori da Kansiloli su sauka daga nuƙamansu bis akarewar wa'adi.
Wasu miyagun yan bindiga sun kashe mutane 12 a wani harin ɓad da kama da suka kai wata Ruga a ƙaramar hukumar Bali a jihar Taraba, arewa maso gabashin Najeriya.
Bappah Muhammed, babban yaya ga gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya rigamu gidan gaskiya ranar Lahadi 2 ga watan Oktoba, 2022a Asibitin ƙasar Turkiyya.
Manoma guda goma sha hudu sun rasu a hatsarin kwale-kwale kuma ba a ga wasu da dama ba yayin da suke kokarin girbe amfanin gonansu a ambaliyar ruwa ta cinye.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Adams Oshiomhole, ya caccaki Babachir Lawan da Yakubu Dogara, yace ko ba su jam'iyyar APC zata kai ga nasara a 2023.
Ministan Labarai da Al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya ce gwamnati na cigaba da ragargazar yan ta'adda da masu tada kayan baya domin samar da tsaro a kasar. Minist
Arewa
Samu kari