Arewa
A daren jiya Lahadi 18 ga watan Satumba ne labari ya shigo na rugujewar wani bene a Bukuru, kusa da Jos a jihar Filato a Arewa masu tsakiya ta Najeriya....
Babbar Kotu da ke zamanta a Damaturu, babban birnin jihar Yobe, yau Litinin ta ɗage zaman sauraron shari'ar korarrun sojojin ɗa suka ƙashe Sheikh Aisami Gashua.
Mazauna sun nuna tsantsar damuwa da fargaba bayan wani abu da ake kyautata zaton Bam ne ya tashi a babban birnin jihar Taraba, Jalingo ranar Lahadi da daddare
Yayin binciken yan sanda, mutumin an ɗan china da ya je har gida ya kashe vudurwara a Ɗorayi Babba yace cin amanar data masa ya sa ya ɗauki matakin kasheta.
Wani coci a kauyen Shikal na karamar hukumar Lantang ta Kudu ya fuskanci farmakin wasu mutanen da suka badda kamanni a ranar Asabar 17 ga watan Satumba, 2022.
Wani matashi dan shekara 17, Suleiman Muhammad, ya nutse a wani kududufi da ke Wailari Quaters a karamar hukumar Kumbotso na Jihar Kano. Mai magana da yawun huk
Wani rubutu da mutane ke ta turawa abokanansu musamman a dandalin sada zmunta Facebook dake nuna cewa Mamu ya yi tone-tone a magarƙamar DSS karya ce tsagwaronta
Rahoton da muke samu daga jihar Jigawa da safiyar nan na nuni da cewa wata tukunyarGas ta yi sanadin jikkata mutaneda dama, shaguna da Gidaje sun kone a Jigawa.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo, ta bukaci gwamnatin tarayya da ta yi watsi da kiran da aka yi mata na sauya sunan jami’ar NSUKKA zuwa na Marigayiya Sarauniyar Ingila.
Arewa
Samu kari